KALAMAI MASU SANYAYA RUHIN MASOYA DA ƘARA DANQON SOYAYYA

KALAMAI MASU SANYAYA RUHIN MASOYA DA ƘARA DANQON SOYAYYA

Idan kana tare dabudurwa masoyiyarka, ya kasance kanayi mata kalamai masu dadi na janhankali, wadanda zasu dinga faranta mata rai.KAMAR HAKA!

-Na dade ina kallon taurarin samaniya yayin da naga waccetafi kowacce haske, saina naga bakowa bacenike ganiba sai ke masoyiyata!So gamon, jinine haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da nakalleki, sai naga kamar babu kyakykyawar mace sai ke!Ki kwantarda hankalinki masoyiyata babuwata a zuciyata sai ke kadai!Yarda da amincewarki, gareni sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni!Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare dabakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan taɓa mantawa dake ba! masoyiyata Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko danike roqon samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tareda lulluɓa da qaton mayafi ammani duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa asama, kuma tayi saiwa a, qasa haka sonki yamamaye dukkan jikina, idan nakalleki sai nayifarin ciki, idan naji, tattausan muryarki sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamayeni

– Ruwan rafi, ruwan gulbi, ba zasu isa in rubata iya yadda nike sonki ba, sunyi kadan su isa in rubuta irin kyawun halin ki, kyawun siffar ki, nakan ji na samu natsuwa a duk lokacin da idaniyata ta saka ki a cikinta, abar kauna ta ki zarce sauran

-Akance mutun ya haukace saboda ciwon so, hayyaci yakan fita ya masoyiya ta daga karshe na aminta da ke kin gama sace min zuciya ta da ace zaki sace hankali da tunani na gaba daya su fice a jikina to Ba zai sa in Barki ba.

– Afadin sararirin samaniya cike take da taurari masu haskawa, ammawani sirrin shine idaniyar ki na dusashe hasken taurarin, samaniya kece zara ma’abuciyar hasken ido. AmincinAllah ya tabbata ga wadda na mallakawa zuciya ta, ya hasken da ke dusashe sauran mata, tauraruwa kike baki da. tamka Tilo kike kin banbanta dasu kin sha gaban su.

 -kalamanki masu dadi da sanyaya zuciya ne, shiya sa a koda yaushe buri na in kasance da ke bazan barki ba. 

Tabbas masoya na bukatar karanta wannan bayanai,  domin inganta rayuwar soyayya tsakanin su, babu soyayya ba tare da furtama juna kalamai masu sanyaya ruhi ba.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top