KALAMAN SOYAYYA MASU KARA ƘULLA ALAQA GA MASOYA GUDA GOMA

KALAMAN SOYAYYA MASU KARA ƘULLA ALAQA GA MASOYA GUDA GOMA

1) zuciyata kamar kwalba ce, sonki kuma kamar ruwane wanda ya daskare acikin ta cire shi sai dai afasa kwalbar.

2)amafarki da kuma cikin soyayya babu abun da bazai iya faruwa ba inason ki sosai hakan yasa nakeji tamkar bazan iya rayuwa idan ba tare da ke ba, bana fatan rasaki arayuwata domin kuwa adukkan lokacin Dana rasaki, Na tabbatar da rayuwata zata shige garari, inason ki kuma bazan taba canzawa akan haka ba.

3)kalmomi 3 sukan sa zuciya ta buga cikin sauri, kalmomi 3 sukan sa ƙafada ta girgiza, kalmomi 3 sukan sa  kaina ya girgiza waɗannan kalmomi sune”Ina son Ki”

4)karki damu, bar kuka, share hawayen ki, ni dake bamai rabawa.

5)ko wane dare nakan koma gida Ina kuka saboda nasan bazan kara ganin ki ba har sai gobe.

6)barka da kasan cewa cikin wannan Rana masoyiyata.

7) kowace safiya nakan tashi cikin farin ciki saboda nasan zan ganki.

8) Daga lokacin Dana Fara qaunarki ban sake fadawa cikin yananan damuwa ba.

9) son ki kamar numfashi ne, agare ni taya zan daina.

10) tausayi da tausasawa su Ake kira so, kowa yana da wacce yake so, nidai ke nake so.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top