Kalaman soyayya masu sanyaya zuciya farin ciki
Kalaman maza
-kallon kyakkyawar fuskarki yana wanzan da farin ciki marar musaltuwa agareni, yayin da nake yin waya dake nakanji inama dai najiki kusa da ni,
-ke kadai nake kallo bana kallon kowacce mace saboda duk sanda idona zaici karo da wani Abu to kyakkyawar fuskarki ce mai cikida kyakkyawar Fara,a tare da iya kallon abin kaunarta. Lallai nayi dace da samun sarauniya, duk sauran mata bayin kine.
Kalaman mata
-Nima daga kai babu wani Namiji da kwayar idona ke iya gani ya burgeta sai kai nifa Ina ganin duk wata mace Na fita dacewa sai dai tayi fatan Allah ya bata irin nawa masoyi amma nakan nayi gaba saboda nayi gamo da burin zuciyata.
-Akullun Ina alfahari dakai masoyina ruhin dake sanyaya zuciyata, nayi dace da samun Dan saurayi kyakkyawa kamarka kana bani kulawa fiye da yanda kake bawa kanka kulawa nidai babu abinda zance sai Allah ya barmu tare.
Agajahub publishers