Muhimmin Sako Zuwaga Wadanda Suka Cike Npower Batch C2 Da Secondary Certificate

Muhimmin Sako Zuwaga Wadanda Suka Cike Npower Batch C2 Da Secondary Certificate

 Hukumar Kula da Zuba Jari ta Kasa (NASIMS) ta sanar da fara shirin Batch C2 Npower a hukumance.masu cin gajiyar Batch C2 Npower za su fara aiki ayau ranar 4 ga Oktoba, 2022.

httpslastest-nigerian-caps-design

Hukumar ta shawarci masu cin gajiyar Batch C2 Npower wadanda suka cike da “Secondary Certificate” (N-creative & N-tech) suma ana sanar dasu cewa suje su duba “Dashboard” dinsu karkashin “Deployment Icon” domin sanin inda aka tura su yin Training, a wurin za suga sunan Training center da sunan contact person da kuma lambar wayarshi wanda zasu iya kiranshi domin neman karin bayani. Idan an tashi zuwa training center ana bukatar aje da abubuwa guda ukku; 

1•Print out na deployment letter

2•print out na BVN 

3•means of identification National ID card ko Voter’s card.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top