Shin Dagaske Bankin Nirsel Microfinance Sunfara Cire Kuɗin Bashin Covid-19 Loan Daga Bankunan Mutane? Duba Cikakken Bayani

 Shin Dagaske Bankin Nirsel Microfinance Sunfara Cire Kuɗin Bashin Covid-19 Loan Daga Bankunan Mutane? Duba Cikakken Bayani

Ba Gaskiya bane maganar cewa bankin Nirsal Microfinance sun fara cire kudi acikin asusun ajiyar wanda suka samu rancen Covid-19   babu kamshin gaskia cikin labari.

Masu yada labarin nan basu da wata hujja da zasu iya nuna wa wacce take a zahiri inda zata nuna mana cewa ga shidar cire kudin ,muna Agajahub tana Kira mutane su kwantar da hankalin 

Masu yada labarin nan inda Gaskiya ne abun da suke fadi da zamu ga sun nuna mana screenshot din ciran kudin da bankin Nirsal Microfinance suka yi wa mutane, amma har yanzu basu nuna mana screenshot ba.

Ku sani banki bashi da ikon ciran kudi a wani bankin da mutum baiyi remita dashi ba, Idan kasa kudi acikin asusun ajiya na bankin Nirsal Microfinance nan ne kadai suke da ikon da zasu cire maka kudi .

Don haka duk wanda yace muku Nirsal Microfinance sun fara cire Kuɗin bashin Covid-19 to kuce mishi Ina screenshot din ciran kudin zaku ga yana kame- kame .

Tallafin karatu Akasar Saudi Arabia: An Bude Shafin Bayarda Tallafin Karatu a Saudi Arabia Ga Daliban Achojlibai masu mastes, Undergraduate Dakuma PhD

Sau da yawa bankin Nirsal Microfinance sun Sha rubutawa a shafin su na Facebook cewa mutane suyi kokarin biyan rance da suka karba , suna sanar wa ne kawai wasu har sakonnin SMS Nirsal Microfinance suna tura musu .

Has Nirsel Microfinance Bank Started Debating Out Covid-19 Loans From People’s Banks? More Details Here

Ga screenshot na ainihin dalilin dayasa suke yada wannan labarin karya

Wannan Hukumar GSOE dake zamfara taje turawa wani kudi dubu takwas Akayi kuskure aka turamasa dubu tamanin, daga baya aka cire Kuɗin ta hanyar amfani da na’urar GSI RECOVERY.

kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun ingantattun labarai.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top