Tallafin karatu Akasar Saudi Arabia: An Bude Shafin Bayarda Tallafin Karatu a Saudi Arabia Ga Daliban Achojlibai masu mastes, Undergraduate Dakuma PhD

 Tallafin karatu Akasar Saudi Arabia: An Bude Shafin Bayarda Tallafin Karatu a Saudi Arabia Ga Daliban Achojlibai masu mastes, Undergraduate Dakuma PhD

Jami’ar King Fahd na Saudiyya ta bude damar bayar da tallafin karatu a matakin digiri na biyu da na uku.maza da mata za su iya nema.

Akwai tarin kwasa kwasai dadama dazaku iya cikewa Wadanda Sukayi daidai da karatunku na bayaya.

Akwai amfani Mai yawa Kama daga biyan kudin makaranta, kudin Alawus, tafiye-tafiye Dakuma damar yin Aikin umarah Dakuma hajji yayin hutu Dakuma Lokacin Aiki hajji

Domin Karin bayani Dakuma Cike Tallafin karatun ku ziyarci wannan Shafin Jami’ar King Fahad dake kasa

http://www.kfupm.edu.sa/deanships/dgs/Pages/en/StartApplications.aspx

Za a rufe a ranar 17 ga watan Disamba 2022

Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun ingantattun labarai Dangane da Daukar Ma’aikata, Tallafin karatu, Sana’a dadai sauransu.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top