Daukar Ma’aikata: Gidan Rediyon DW Deutsche Welle Ta Bude Portal Domin Daukar Ma’aikatan Da Suka Kammala Karatu Daga Harshe Daban-daban da Kwarewarsu takai, ciki har da Dalibin Kimiyya da Fasaha da za a sauya su don watsa shirye-shirye a harsuna 32 daban-daban a duniya

Daukar Ma’aikata: Gidan Rediyon DW Deutsche Welle Ta Bude Portal Domin Daukar Ma’aikatan Da Suka Kammala Karatu Daga Harshe Daban-daban da Kwarewarsu takai, ciki har da Dalibin Kimiyya da Fasaha da za a sauya su don watsa shirye-shirye a harsuna 32 daban-daban a duniya.

DW tana neman matasa daga ko’ina cikin duniya masu sha’awar cikakken shirin aikin jarida mai inganci tare da gidan rediyon duniya.

 Ya kamata Masu Neman Aiki su sami gogewar aikin jarida ko su kasance masu sha’awar canzawa zuwa aikin jarida daga kowane bangare suke, Kama daga Wadanda Suka karanta tattalin arziki, kimiyya ko fasaha / IT duk zasu iya cike wannan Aikin.

Duba Wannan

Duk dalibi daga kowace cancanta na iya neman tsarin daukar ma’aikata saboda duk wadanda suka yi nasara za su sami horo daga hukumar DW don sanin yadda za su zama ƙwararren ‘yan jarida da aikin Jarida.

Abubuwan Duba kafin kama Aiki

  • 18 months Training
  •  trainee salary
  •  international broadcaster in 32 languages
  •  crossmedia: TV, online and radio
  • six months of seminars
  •  internships in Berlin and Bonn
  •  placements with DW foreign bureaus
  •  international multimedia projects
  •  well-known media trainers 

Domin Karin bayani Dakuma Cike Aikin ziyarci wannan Shafin na DW Deutsche Welle

https://recruiting.dw.com/Vacancies/1577/Description/2

DW Deutsche Welle Aikin Jarida yana karɓar aikace-aikace har zuwa 14 Dec. 2022

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top