Tallafin Karatu: MTN NIGERIA SUN BUDE PORTAL NA BAYARDA TALLAFIN KARATU MAI TAKEN MTN SCIENCE & TECHNOLOGY SCHOLARSHIP SCHEME Forms
Yanzu haka an fara cike scholarship na MTN Foundation
Wadanda zasu iya cikawa sune daliban Jami’a da kuma sauran yan gaba da sakandare, wadanda ke bangaren ilimin kimiyya da fasaha.
Scholarship Opportunity: Apply For MTN Science & Technology Scholarship Scheme Form
Kuyi kokarin cikawa da wuri saboda link din ba zai dade a buÉ—e ba.
Yadda Zaku Cike Scholarship din
ku ziyarci wannan Shafin Domin cikewa
https://foundation.mtnonline.com/scholarship/stss
Ku tabbatar kun tura wannan posting din a social media platforms Domin kowa yasamu damar cike wannan Tallafin karatu.
Agajahub publishers