Daukar Ma’aikata: Hukumar tsaron farin kaya ta najeriya, Nscdc zata bude yanar gizon daukar ma’aikata Duba Cikakken Bayani Dakuma Abubuwan Da Ake Bukata Domin Cikewa
Hukumar tsaron farin kaya ta najeriya, Nscdc zata bude yanar gizon daukar ma’aikata ranar litinin 12/12/2022 wanda suke da sha’awa zasu iya shiga yanar gizon dake kasa
Related Topic
yanar gizon sati biyu zata kasance a bude yana da kyau masu bukata suyi kokarin cikawa da zarar ta fara aiki,
Mukaman da za’a Dauka sun hadada Corps Assistance (CAII), Corps Assistance (CAIII), Inspector Cade,, inspector Ic compass 07 dasauransu.
Hukumar mutane dubu biyar 5,000 ne gwamnatin tarayya ta bayar da umarni a dauka domin shiga aikin hukumar tsaron farin kaya ta najeriya NSCDC.
Wannan shine Link na nscdc Recruitment na 2022/23
Agajahub publishers