DAUKAR MA’AIKATAN: RUNDUNAR SOJIN NIGERIA RESHENAIR FORCE ZASU DAUKI MA’AIKATA KUDUBA CIKAKKEN BAYANI ANAN

DAUKAR MA’AIKATAN: RUNDUNAR SOJIN NIGERIA RESHENAIR FORCE ZASU DAUKI MA’AIKATA KUDUBA CIKAKKEN BAYANI ANAN

Rundunar sojojin saman Najeriya za ta dauki sababbin jami’an aikin soja na wannan shekarar.

 rijista kyauta ne cikin daran nan yanar gizon zata fara aiki 19/12/2022 zaa fara nema zaa rufe nema ranar 30/1/2023

Masu shaidar kammala HND/Bsc ne suka cancanta da neman wannan aikin.

Masu sha’awa za su iya shiga wannan link din dake kasa https://nafrecruitment.airforce.mil.ng/

Agajahub publisher nayimuku fatan Samun nasara

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top