INEC Ad-hoc Staff Recruitment: Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Wato INEC Tafara Turawa Mutane Sakuna, Ga jerin Abubuwanda Yakamata Kusani Dangane da Sakon
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa ta fara turawa wanda suka nemi aikin wucin gadi da hukumar zata dauka don gudanar da aikin zaben 2023 da sakon screening wasu zasuyi yau wasu Kuma gobe alhamis 29th December., 2022
Zaa cigaba da turawa mutane sakon ga wanda basu gani ba su cigaba da jira insha Allahu.
Idan har Baku samu wannan sakoba to karku damu saboda ba kowace jahace Tafara Turawa Mutane Sakuna ba, tayiyu taku jahar bata Fara ba Kokuma yakasance su bazasu tura sakon ba kwata kwata saidai sakon email.
Abu mai muhimmanci anan shine ku kasancewa kuna duba email naku kowace Rana akalla sau 3 Domin za’a iya turo da Sakon ta email Baku saniba. Read also>>>>>>>>>>Call For Application: Apply For Kaduna State Polytechnic Recruitment For The Position Of Registrar
Spam folder Dakuma important folders duk Lokacin da kuka Shiga email naku to kurika dubawa acan. Related Topic>>>>>>≥>>STUDY IN DUBAI UAEU: APPLY FOR UAEU DUBAI SCHOLARSHIP FOR UNDERGRADUATE STUDENT FOR BOTH FULLY AND PARTIAL FOUNDED
Kucigaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun ingantattun labarai Dangane da Daukar Ma’aikata, Tallafin karatu, Hukumomi masu zaman kansu dadai sauransu.