Tallafin karatu: Hukumar Kulada Bayarda Tallafin Karatu Ta kasa Tabude Shafin Bayarda Egypt, RussiaTallafin Karatu Zuwa kasashen China, Hungary Venezuela Dakuma Morocco

 Tallafin karatu: Hukumar Kulada Bayarda Tallafin Karatu Ta kasa Tabude Shafin Bayarda Egypt, RussiaTallafin Karatu Zuwa kasashen China, Hungary Venezuela Dakuma Morocco

An Bude Shafin ne karkashin Shirin gwamnatin tarayya na BILATERAL EDUCATION AGREEMENT (BEA) 2023/2024, read also>>>>>>>>>>>>Scholarship Opportunity: Apply For Fulbright Foreign Student Program To Study In US

Damar karatun tahada da Undergraduate, Msc Dakuma PhD a mabanbantan wuraren Karatu.

Deadline 6 ga watan daya ne, ayi kokari a cike ko Allah zaisa a samu.. read also>>>>>>>>>>Call For Application: Apply For Massive Dangotte Petroleum Refinary Recruitment

Scholarship ne daga Scholarship Board Abuja zuwa karatu kasashen waje irinsu China, Egypt, Russia, da sauransu.

Ga Link da ake cikewa:👇 https://fsbn.com.ng/scholarships

Kucigaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun ingantattun labarai Dangane da Daukar Ma’aikata, Tallafin karatu, Sana’a dadai sauransu

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top