Damar Aiki a Sokoto: An Bude Shafin Daukar Ma’aikata aKamfanin Plan International a Matsayin Project Coordinator, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin
Masu bukatar aikin NGOs yan asalin jihar sokoto ga dama ta samu shiga link din dake kasa domin duba abubuwan da ake bukata Domin Cikewa, ku tabbatar kun karanta dabtarin Daukar Ma’aikatan kafin kucike.
An Bude Shafin ne tun a watan December 2022 ku hanzarta kucike kafin surufe Shafin.
Anasaran zasu dauki mutanen da keda zama Sokoto muddin kwarewarsu takai.
Ga Link Domin Cikewa
https://jobs.plan-nternational.org/job/Sokoto-Project-Coordinator/886700401/
Agajahub publishers