Damar Samun Tallafin Karatu na Kasar Taiwan Tareda Alawus Mai Tsoka Hadida Damar Yin Aiki a Taiwan da China
Ga wata babbar dama ta samu tayin Karatu a kasar Taiwan
An bude Tallafin karatu wato (Fully Funded Scholarship) Domin dalibai Masu Neman Tallafin karatu na digiri na 2 (masters) dakuma digirin digirgir (PhD) kyauta.
Alfanun Tallafin Karatu na Taiwan
- Samun damar Aiki a Taiwan Dakuma China.
- Samun alawus mai tsoka.
- Samun damar yin karatu kyauta.
- Samun kyarewa a fannin kere-kere da kasuwanci saboda zama kusa da Babban birnin Baijin.
Ga like links din nan.
A gwada, a daure. ALLAH yasa a dace
https://web.icdf.org.tw/ICDF_TSP/WelcomeStart.aspx
Bayan ka bude portal din ga ainihin yadda zaka ganshi
Ku tabbatar kun karanta dabtarin Tallafin karatun kafin kucike Tallafin.
Zaaci gaba da cikewa daga 1 January har 15 March, 2023
Kucigaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher.
Agajahub publishers