Inkasan ka Nemi Rancen Na COVID-19 TCF Ammaka Approval Ba’a Biyakaba To Ga Mafita
Duk wanda ya san ya samu approved na COVID-19 TCF a baya Kuma ba’a biyashi ba to ya Gaggauta zuwa NIRSAL microfinance finance Bank Wanda yake kusa dashi.
Akwai kuma mutanin Dake ganin alat ya shigo su a karkashin bankin nirsal microfinance finance bank na kudin su da akama Approved Amman basa fita kwatata, to yanzu ka garzaya bankin nirsal microfinance finance bank domin a baka kudin ka. If You Apply For COVID-19 TCF Get Approval and Not Yet Received Your Money Here’s The Solution To Get Your Loan
Akwai wadanda suka ga shigowar kudin a asusun nirsal microfinance finance bank amman Kuma kudin sun fita, Kaima kayi sauri kaje nirsal microfinance finance bank dake kusa da Kai domin ka karbe kudin ka.
Ka sani fah idan kayi accept offer ko Kudi Basu Zo maka ba wallahi in ba yafewa akayi ba saika biya su nirsal
Idan zakaje nirsal microfinance finance bank ka tabbatar kaje da statement of account shidar baka karbe Kudi ba