Tsarin Daukar Ma’aikata Na NPC Ad-hoc Kashi 7 Ne, Ga Abunda Yadace Kusani Dangane Da Sabon Shortlist Dakuma Yadda Zakayi In Anyi Shortlisting Naka
Muhimman Abubuwan Da Yadace Kusani Dangane Da Daukar Ma’aikata Na Hukumar Kididdiga Wato (NPC ad-hoc staff Recruitment), Mutane dadama sun tuntubi mawallafin Shafin Agajahub publisher dnagane da gaskiyar yadda tsarin Aikin yake. More State Released Check Your State: NPC Shortlisted Pre-qualified Applicants For Facilitators – Download List
Bayan dogon bincike ga abunda muka gano cewa Tsarin kashi bakwai ne yanzu Facilitators ne kawai akayi shortlisted saura kashi shida
Kamar Haka:
1. Facilitators
2. Training Center Administrators
3. Monitoring and Evaluation Officers
4. Data Quality Managers
5. Data Quality Assistants
6. Supervisors
7. Enumerators
Yazama wajibi mutane su san cewa Rashin ganin sunan ka a jerin Wadanda Sukayi nasara Yanzu baya nufin cewa bazaka samu Aikin national population Commission ba.
Zaaci gaba da fitarda sunayen Wadanda Sukayi nasarar shiga tsarin a jadawali na gaba daga Cikin sauran tsaruka 6 da suka ragye. NPC Pre-selected Applicants: 3 Simple Step To Check Your Name If your State List is Not Yet Released By NPC Staff
Ku kasance da Shafin Agajahub publisher domin sanar daku na sauran tsarin dazarar anfitar.
Kuyi comment da tambayoyinku mun shirya amsawa, kukuma tabbatar kunyi sharing Domin wasu su amfani