Damar Aiki: An Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Kamfanin MONIEPOINT a Jahohin Kano, Jigawa, Abuja, Gwambe Dasauransu.Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin
Masu kamfanin Point of Sales (POS) Terminal wato MONIEPOINT zasu debi ma’aikata a mabanbantan jahohi na Nigeria dasuka hadada
✓ Kano,
✓ Gombe,
✓Jigawa, da
✓ Abuja,
Zasu debi mutanenda keda kwarewa a fannin Business Relationship Managers( BRMs) wato business administration a takaice.
Domin Cikewa Ga links a kasa na kowace jaha, ku tabbatar kun karanta dabtarin Daukar Ma’aikatan kafin kucike, kuzabi Link na ainihin Jahar ku.
Ga Links Domin Cikewa wanda ya kunshi kowace jaha
1. Kano:
https://boards.eu.greenhouse.io/moniepoint/jobs/4035002101#app
2. Bauchi:
https://boards.eu.greenhouse.io/moniepoint/jobs/4119429101#app?utm_source=MyJobMag
3. Gombe:
https://boards.eu.greenhouse.io/moniepoint/jobs/4117868101#app
4. Jigawa:
https://boards.eu.greenhouse.io/moniepoint/jobs/4122299101#app?utm_source=MyJobMag
5. FairMoney Abuja:
Allah ya bamu sa’a, Kuyi sharing domin al’umma su amfana.
Agajahub publishers.