Damar Aiki a Hukumar SCIDAR Non Governmental Organization (NGOs)
Hukumar ta bude Shafin tane Domin Zasu debi ma’aikata Wanda suke da experience a Polio Program,
Wannan damace gaduk wanda yakeda wannan kwarewar dasuke nema Domin kuwa suna bada Albashi mai Tsoka
Wararen da ake bukatar Ma’aikatan (Location):
✓ Kaduna,
✓ Sokoto,
✓ Yobe da Kuma
✓Zamfara
Aikin da Zaku (Role ):
Local Government Consultancy
Yadda Zaku Cike Aikin
Duk Mai Bukata ya tura CV nashi a wannan email nasu:
recruitments@solinagroup.com
Allah yaba da sa’a
Agajahub publishers