Damar Aiki a Kano: Ana Neman Mata Wadanda Zasu Iya Zama Office Secretary a Garin Kano, Domin Cikewa karanta Cikakken Bayanin Yadda zaki Cike
Kamfanin syrol tech sun bude Shafin neman Ma’aikata mata dazasuyi aikin Office Secretary a Garin wudil dake Kano, wannan damace ga masu sha’awar yin wannan Aikin Domin gwada Sa’ar su
Yadda abun yake shine
VACANT
Office Secretary
Gender: Female
Location: Sharada, Kano
NPC RECRUITMENT TRAINING UPDATE: SUMMARY OF 2023 CENSUS TENTATIVE TIMETABLE
Yadda Zaku Cike Aikin
Domin Cikewa Zaku shirya CV naku saiku tura ta wannan email din hr@syroltech.com Kokuma ka tuntubesu a whatso ta wannan lambar waya 08064160204
Agajahub publishers nayi maku fatan nasara.
Agajahub publishers