Daukar aikin NDLEA: Ga Jerin Abubuwan Da yakama Akula dasu Wurin Cike Aikin Dakuma Hanya Mafi Sauki da Zaku Cike Aikin

 Daukar aikin NDLEA: Ga Jerin Abubuwan Da yakama Akula dasu Wurin Cike Aikin Dakuma Hanya Mafi Sauki da Zaku Cike Aikin

Zuwa yanzu abunda ya bayyana kamar yanda zakuga misali a kasa portal din na NDLEA ya fara farfadowar da har zaka iya yin register ka fara saka details naka. 

Amma har yanzu akwai sauran matsalar domin portal din baiyi settling yanda ya kamata ba. 

ICPC Recruitment 2023: To Solve the Application Submitting Problem Here’s The List Of These 3 Ways To Use ( Just Discovered)

Kuma wurin cikawar akwai local government dinda babusu. Misali zamfara haryanzu babu wata local government dake akwai a jikin inda zaka latsa local government. 

Shima wannan akwai yiyuwar yana cikin gyare gyaren da ya rage daga garesu. 

Shawara:- Yakamata duk wanda zai cika wannan ya samu natsuwa mi kyau wurin cikashi kokuma idan har wani zai cika masa to ya tabbatar wanda ya bawa aikin a gaban idonsa yakeyi kokuma yasan aikin da yakeyi. Domin har jamb registration number akwai inda sai ka sakata. 

Call For Application: The Nigerian Army Has Open a Recruitment Portal for Both Direct Short Service (DSS) and 85 Regular Recruit Intake (online Application) For 2023 Recruitment

Kuje Cafe Domin Cikewa yafi Sauki inhar wayarku ta hannu batayiba, kusa Cikin tsakiyar darene lokaci mafi Sauki dazaku cike Aikin NDLEA saboda karancin traffic.

Kubi dabaron yin amfani da mabanbantan Browser Dakuma maidasu desktop view Domin Cikewa. 

Ga Shafin Daukar Ma’aikatan NDLEA na Gaskiya

https://recruitment.ndlea.gov.ng/ndlea

Kuci gaba da gwadawa harsai Yayi aikin, Agajahub publisher nayimaku fatar Nasara, Allah yasa adace yakuma bayarda nasara.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top