Daukar Ma’aikata: Hukumar Sojin Ruwa Zata Fara Daukar Dakarun Sojoji a Najeriya

 Daukar Ma’aikata: Hukumar Sojin Ruwa Zata Fara Daukar Dakarun Sojoji a Najeriya 

Rundunar Nevy ta Najeriya za ta bude hanyar daukar ma’aikata ga ‘yan Nijeriya masu mukamai daban-daban,

Wannan Shafin yayi wannan rubutune don sanar da jama’a cewa sojojin ruwa na Najeriya sun bude shafi don daukar ma’aikata Navy Batch 35 na wannan shekarar ta 2023.

Related Topics

Dole mai Neman Aikin yakasance yanada credit a English Dakuma mathematics, Za a buÉ—e daga Maris 29 zuwa Mayu 6 2023

Ziyarci www.joinnigeriannavy.com don ƙarin bayani

Idan kuna son samun nasarar tantancewa to kukasance cikin shiri ta hanyar tattara takardun karatunku, kuma dole ne ku bi sharuÉ—É—an Daukar Ma’aikatan.

Masu buga Agajahub za su buga labarin Lokacin buÉ—e tashar yanar gizo, ana ba wa masu sha  sha’awar samun sakamako da sauran buÆ™atu a shirye kafin buÉ—e tashar.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top