Daukar Ma’aikatan ICPC: Domin Magance Matsalar Submitting Yi Amfani Da Wadannan Hanyoyin Damuka Gano Guda 3 Domin Cikewa
Wannan shine address na Shafin Daukar Ma’aikata Na ICPC 2023
Bayanin Sabbabin Dabarunda Muka Gano Ana Amfani Dasu Domin cike Aikin ICPC Dake kan gudana yanzu sune kamar Haka:
Portal Din ICPC Yana Wucewa Kuyi amma yana amfani da lokacine duk bayan wannan lokacin inkunyi sa’a zaku iya Cike Aikin, Kuyi Amfani Da Wadannan Browsers Guda Biyu Duk Wanda Ya Bude Is Ok,
1. Chrome browser
Idan Da Chrome Kuke Amfani Toh Ku Mai Dashi Desktop Views Domin zaifi karfin bude kowane irin Shafin Daukar Ma’aikata.
Ga yadda ake maida chrome browser desktop view
Daganan saikuci gaba da gwadawa harsai Yayi aikin da kukeso.
2. Phoenix Browser
Itama Phoenix Browser ana amfani da ita bayaga chrome browser, Amma Kuyi Amfani Da Phoenix Browser Tafi Budewa Dawuri Adage Sosai Dole Sai Anyi Haquri Wajan Cikawa Allah Yabada Sa’a Fatan Alkairi Ga Applicant’s.
Ku tabbatar kun ajiye comment na tambayoyinku Agajahub publisher zasuyi kokarin amsamuku dukkanin tambayoyinku.