Labari Mai Daɗi: Bankin Nirsel Ya bude Shafin Bayarda Tallafin Kuɗi
Hukumar bankin Nirsel sun bude shafi domin Bayarda Tallafin rancen kudi ga masu shaawar yin kasuwanci kowata harka suna neman kudin jari abun ya gagara to ga dama tasamu.
Anbude Shafin ne fiye da sati daya saya wuce, Agajahub publisher tajirane domin tabbatar da sahihancin Shafin kafin buga wannan labarin.
A Shafin nasu na Nirsel sunbuga wannan jawabi kana suka saka Link Domin cike wannan Tallafin Kuɗi.
Good news!!! You can now apply for our OBL loans online without stress! Log on to https://obl.nmfb.com.ng. #loans #nmfbcares #easilyaccessible
Wannan Link din shine na rancen kudin Nirsel Domin Cikewa, ku budeshi kuyi creating na sabon account, kuyi verify na account dinka ta hanyar sakon SMS
kana kuyi Requist na sabon loan/Rance.
Suna bayarwa sosai saboda wannan daga banki ne direct.
Kusani Wannan bashine/Rance Domin kuwa banki zasu Bayarda Tallafin rancen kudin.
Ga Link din na Nirsel