Labari Mai Daɗi Zuwaga Enumerator & facilitators Akan Matsalar Error (Please Retry), Dakuma Maganar Training Date Ga Hanyarda Zaku Magance matsalar
Kwanaki dadama mutane suna huskantar matsalar error please retry a Shafin NPC Ad-hoc Staff, Kusani Approved zai cigaba Zuwa ga masu rabo Ko Kuma masu kafa Maganar Gaskiya kenam,
Kusani Matsalar ake fuskanta na na,ura. (please retry)
Network zai dawo bada jimawaba
Acigaba da gadawa lokaci zuwa lokaci
Yaku masu jiran Fara training Har yenzum babu lokaci takamenmen na Fara Training
Amman dai a wannam watan zaa Fara Cewar NPC
Hanyoyin Da Zaabi Domin Kaucewa Matsalar Error a Shafin NPC Ad-hoc Staff
1. Kabude Shafin NPC Ad-hoc Staff da Computer
2. Kabude Shafin NPC Ad-hoc Staff da chrome browser Kokuma phonix browser
3. Ku karkata wayarku zuwa Desktop view kamar Haka:
Zamu sanar daku dazarar NPC sunyi takamaiman bayani Dangane da training date na NPC Recruitment.
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin Samun kowane irin labari Dangane da Daukar Ma’aikata Na NGO’s Job Dakuma Tallafin gwamnatin tarayya.
Agajahub publishers