Muhimmin Bayani Dangane Da NPC Recruitment, Jerin Account Numbers Da Baikamata Kuyi Amfani dashi Ba hadida Student Account, NYSC Account. Duba Cikakken list din
Kada ku yi amfani da karamin asusun ajiya ko asusun dalibi NYSC wajen shigar da bayanin bankin idan mai son cin gajiyar shirin aikin kidayar jamaa ya samu Approval ,ku tabbatar asusun ajiyar da kuka saka ingantace ne .
Kasani: Idan kun riga kun shigar da bayanan karamin asusun ajiya ku ziyarci bankin don haɓaka asusunku.
Ku tabbatar cewa asusunku yana Daukar KuÉ—in dayakai akalla #5000k Domin kucewa matsalar amsar Albashi.
Jerin Account Numbers Da Baikamata Kuyi Amfani dashi Ba
1. Student Account
2. NYSC Account
3. Cooperate account
4. Someone’s accounts number
5. Doman account number
6. Micro finance account number
Agajahub publishers