Jerin lambobin waya Dakuma Location na kowace jaha Dazaku kira Domin Cike Tallafin SPW Na 20,000 Kowane Wata

Jerin lambobin waya Dakuma Location na kowace jaha Dazaku kira Domin Cike Tallafin SPW Na 20,000 Kowane Wata

 Dangane da rajistar hukumar kula da ayyukan yi NDE na marasa aikin yi, rahoton ya zo mana cewa za ku iya zuwa wuraran nan akwai lambar waya kowa ya duba akwai ta jihar sa da sunan wurin da yakamata yaje domin neman Karin bayani ,zasu sanar daku wakilan ku na kananan hukumomi sai ku je ayi muku rijista. NPC Census Training Update Today 19th 04 2023: Cencus Pad Released

Ga Jerin jahohi, location Dakuma lambar wayar da zaku kira Domin Cikewa

Ku sane rijistar neman shirin kyauta ce ko sisi ba’a bukata mutum ya bayar aiki ne da zai ba mutum damar samun albashi har na tsawon wata uku inda gwamnati tarayya zata ke biyan mutum 20,000 duk wata . tsawon wata uku za ake biya mutum zai samu dubu sittin 60 kenan Allah ya cigaba da ciyar damu alheri.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top