Kitson Sallah Na Yara Dakuma Manyan mata Wanda Ake Yayi Wannan Sallar Ta 2023
![]() |
Kitson Sallah na zamani |
A yau Shafin Agajahub publisher sun zakulo Muku fitattun kisto wanda ake Yayi a Sallar wannan shekarar ta 2023.
Mun zakulo hotuna na kitson Sallah na yara Dakuma Manyan mata daga kowace jaha kike akwai kallar kitsonda ake Yayi na wannan shekarar.
Anasa ran Yan kannywood zasuyi amfani da wadannan kalolin kitso a wannan Sallar wanda kowace babbar yarinya take gurin itama taga ta shiga sahun sabbabin wannan kitson.
Mune muka kawo muku kitson Amarya Wanda yakarade dukkanin kafafen sada Zumunta Dakuma Google ita kanta.
Ga Jerin hotunan Kitson Sallah Na Yara Dakuma Manyan mata Wanda Zaayi yayi wannan Sallar Ta 2023
![]() |
Sabbabin Kitson Sallah Na 2023 |
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin Samun kowane irin kalar Kitson zamani
Agajahub publishers