Tallafin Gwamnatin Tarayya: Hukumar Samarda Aikinyi Ta Kasa Tafara Raba Sabon Form, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike

Tallafin Gwamnatin Tarayya: Hukumar Samarda Aikinyi Ta Kasa Tafara Raba Sabon Form, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike

Hukumar dake kula da samar da aikinyi ta kasa National Directorate of Employment (NDE) na sanar da matasan da suke da bukatar neman aikin wucin gadi na gwamnatin tarayya za’a dauki matasa maza da mata dubu 1000 a kowacce karamar hukumar dake najeriya inda gwamnatin tarayya zata ke biyan su naira 20,000 har na tsahon wata uku Naira duba sittin 60 kenan.

Send Application’ Dangotte Graduate Trainee Program (GTP) Open 2023 Recruitment Portal

 domin yin register ziyarci ofishin hukumar ta NDE dake jahohin su Kona Æ™aramar hukuma domin karbar form su cike, yau saura kwana goma Sha biyu a rufe cikewa.

Kuna zuwa Office na NDE kutambaya zaa baku form Domin Cikewa.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top