Tallafin NDE SPW N20,000 Na Gwamnatin Tarayya: An Bude Shafin Online Domin Cikewa

Tallafin NDE SPW N20,000 Na Gwamnatin Tarayya: An Bude Shafin Online Domin Cikewa

Shirin National Directorate of Employment wanda aka fi sani da (NDE) Masu bada tallafin 20k har na tsawon wata uku (3) sun sake bude Portal din su.
Federal Government N20,000 NDE SPW Program: Official Website Now Available To Apply

Abubuwan da ake bukata:

Suna
Imel
Lambar waya
NIN/NIMC
Jihar
Local Govt.
Kwarewa.

Ga Link na NDE SPW portal
https://nde.gov.ng

Yana budewa saiku je kasa zakuga inda aka rubuta Apply saiku danan

Yana budewa zaikaiku a SPW Registration Form kamar Haka

Kucike Information naku gaba daya ku danan summit bottom.

Ga Link na NDE SPW Registration Form

Note: portal din yanada nauyi sosai, ba ko wacce waya ko browser ke buɗe wa ba, sai mai ƙarfi!
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top