Nagano Cewa Nayi Kuskure Dana Bada Labarin Soyayya Ta – Jarumar Kannywood Rakiya Moussa Poussy
Watanni bayan da aka ganta tana sharara kuka a shafukan sada zumunta kan soyayyarta da wani saurayi, fitacciyar ‘yar Kannywood Rakiya Moussa Poussy, ta ce ta bude wani sabon babi a rayuwarta.
Ta ce ta gano ta yi kuskuren cewa ba za ta iya rayuwa da wani namiji akasin wanda ta ke mutuwar so ba.
Labarin dai ya tayarda kura a tsakanin mutanen Niger Dakuma Najeriya, haka zalika tsakanin mutane daban daban inda kowa yake fadar raayinsa.
Wasu na tunanin cewa jarumi kuma mawaki hamisu breaker Daurayine masoyin da Rakiya take nufi wanda hakan bayada cikkakar sheda tunda jaruma rakiya bata bayyana ba.
Me za ku ce game da kalaman Rakiya Moussa Poussy?
Ga kuma zafafan hotunan Rakiya Moussa Poussy
![]() |
Rakiya Moussa Poussy |
Agajahub publishers