Tallafin Gwamnatin Tarayya Na N30,000 Wato Geep Loan, Treader Moni Damuka Fermarmoni Ga Jerin Dalilinda ke Hanaku Samun Tallafin Dakuma Yadda Zaku Gyara Su

Tallafin Gwamnatin Tarayya Na  N30,000 Wato Geep Loan, Treader Moni Damuka Fermarmoni Ga Jerin Dalilinda ke Hanaku Samun Tallafin Dakuma Yadda Zaku Gyara Su

 

 A bisa tsarin GEEP yazama wajibi Idan zaku cike shirin  yazama bayanan BVN sunyi dai-dai dana NIN ko Account number, haka zalika shima Date of Birth dolene ya zama iri daya ne Babu Banbance ko daya ga duka BVN, NIN Number Dakuma  Account number

Yin Hakan shike baka damar shiga successful of uploading, a jerin Wadanda akayi upload na sunansu a daftarin masu cin gajiyar shirin.

Idan aka samu dan banchin bayanai to zaije a failed uploading kamar yanda kuka gani a wannan hoton na kasa

 GEEP treader Moni yanada kyau kowane dan NIGERIA yake NOA, NDE Office nasu domin acike masa wannan Tallafin.

Ku tabbatar kun dauki matakan gyara Wadannan bayanan naku Domin Kaucewa duk wata matsala, kusani Wannan loan din yanada matukar amfani sosai.

Agajahub publisher tanaimuku fatan samun Nasara.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top