Tallafin Kuɗi: Hukumar Kula Da Raya Yankin Arewa Maso Gabas Tabude Shafin Bayarda Tallafin Kuɗi Dakuma Kayan Aiki ga Jahohi Barno,Gwambe, Bauchi Dasauransu
NEDC sun buɗe shafin bada tallafi ga matasa da mata kamar yadda suka saba duk shekara, suna Bayarda Tallafin Kuɗi Dakuma Kayan Aiki bayan sun koyawa mutun training.
Training din yahada da satellite installation, graphics design Dakuma smartphone Repairs.
Zasu baka horo sai subaka kayan aiki da jari.
Ga iya states ɗin da zasu cike:
1. Yobe
2. Borno
3. Bauchi
4. Adamawa
5. Taraba
6. Gombe
Ga link ɗin cikawa:
https://admin.nedcresourcecentre.org/register
Kuyi share wasu ma sucika.
Agajahub publishers