Hukumar kula da yawan jama’a ta kasa NPC tare da hadin gwiwar UNICEF da hukumar yi wa kasa hidima ta NYSC gidan Shafin daukar ma’aikata don shirin rijistar haihuwa 2023.
Da farko ku sauke wannan browser kiwi browser
Hukumar kula da masu yiwa kasa hidima ( NYSC) da hukumar kidayar jama’a ta kasa (NPC) da (UNICEF) sun bude yanar gizo Neman aiki wucin gadi na yiwa yaran da aka Haifa rijistar a nageria
Shima dai kamar aikin census yake Amma shi gaskiya wurin budewa sai anyi test inkaci zaka wuce
Aje acika tunkafin lokaci yakure
Allah yabamu saa
shirin ya shafi dalibi a makarantun firamare wani yaro da aka haifa kwanan nan ba tare da rajistar haihuwa ba, dalibi da sauran nau’o’in yaran da ba su da takardar haihuwa.
Wadanda suka cancanta
1. Ma’aikatan Ad-hoc
2. Hukumar NYSC
Yadda Ake Neman Shirin Rijistar Haihuwar NPC
Danna mahaÉ—in da ke Æ™asa don Neman Ma’aikata
Duk wanda yake bukata ga link nan sao yayi Applying
Danna gunkin Fara aikace-aikacen
Bi umarnin don kammala tsari.
Agajahub publishers