Karanta Jerin Jahohi Dazasuyi Aikin NPC, Matsalar Facial Capture Dakuma NIN Validation [ Cikakken Bayani Daga Agajahub da Ahmad El’rufai]
Ga jarin sunayen jihohin 22 da suka cancanta da neman aikin birth Registration
Bauchi State
Bayelsa State
Benue State
Borno State
Cross River
Delta State
Enugu State
Gombe State
Jigawa State
Kaduna State
Kano State
Kogi State
Kebbi State
Lagos State
Nasarawa State
Niger State
Ogun State
Plateau State
Sokoto State
Taraba State
Yobe State
Zamfara State
FCT
Daga Ahmed El-rufai Idris
Matsalar Facial Capture
Matsalar Facial Capture a Shafin birth registration na NPC Ad-hoc Staff Recruitment yana bada matsala sosai, Zaku iya magance matsalar ne ta hanyar yin amfani da kiwi browser.
Ita kiwi browser tanada yanayi mai kyau dazai baka dama ka dauki facial capture cikin Sauki.
Ga Link Domin sauke kiwi browser
Kiwi browser Download
NIN Validation issue a Shafin birth registration na NPC Ad-hoc Staff Recruitment
Validation yana nunama NIN already validated, error ko kuma unable to validate gyarashi abune mai Sauki.
Domin wuce matsalar ta validation Kayi refreshing na browser naka, ka canja wata browser kokuma kabada dan lokaci sai kasake gwadawa.
Ga Link Domin cike shirin na birth registration form
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher mun gode.
Agajahub publishers