Anbude Shafin Bayarda Tallafin KuÉ—i Na Gwamnatin Tarayya Karkashin Hukumar Smedan, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike
Anbude Shafin Bayarda Tallafin KuÉ—i Na Gwamnatin Tarayya Karkashin Hukumar Smedan, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Hukumar Smedan ta Manya Dakuma kananan masana’antu ta kirkiro da sababin rancen KuÉ—i ga Masu karamin jari yankasuwa dama Ma’aikata. Tsarin Smedan loan yakasu gida hudu (4) kamar Haka: 1. Lamunin Kiredit na Smedan: An Æ™irÆ™ira lamunin kiredit …