YADDA AKEYIN KOSAN KIFI DA KWAI
KOSAN KIFI DA KWAI Ingredients: * Wake * Kifi * Kwai * Albasa * Attarugu * Maggi * Gishiri * Curry * Mai Preparation: Misali idan wakenki gwangwani uku ne kika kai aka markado, sai ki fasa kwai guda hudu danye, ki dafa guda uku ki yanka kanana akai, ki tafasa danyen kifi ki fidda …