YADDA AKEYIN SHAWARMA
SHAWARMA Shawarma Kayan Hadi: Nikakken nama Labanese bread Cream salad Koran tattasai Cucumber maggi, Gishiri Curry Mai Yadda Akeyi: Ki soya naman da kika daka da maggi da curry ki soya sosai zuwa ruwan ya kame, ki sauke ki dauko wannan gurasar da kikayi idan kuma kina da ta kanti sai kiyi amfani da ita …