Gyaran Jiki

MAGANIN ‘KARIN MAHAIFA (FIBROID)

 FIBROID SHRINKER! MAGANIN ‘KARIN MAHAIFA (FIBROID) ——————————————————————– MINENE FIBROID?  SHARE  Kafin bayanin alamomin, mu fara da minene “fibroid”? Fibroid wata matsalace a mahaifar mace, wato wani yanayi ne da wani curin nama yake fitowa kuma yana girma a mahaifar mace. Ƙululun naman mai cutar da lafiya yana ɗanfare da wani sashen mahaifar (uterus) da wasu …

MAGANIN ‘KARIN MAHAIFA (FIBROID) Read More »

SHAWAR-WARI [20] GA MATA MASU JUNA BIYU 2022

 SHAWAR-WARI [20] GA MATA MASU JUNA BIYU: SHARE  🧊🧊🧊🧊🧊🧊🧊🧊🧊🧊🧊🧊🧊🧊 ■Ki baiwa abunda ke cikin ki kulawa matuka, saboda kisami lafiya da kubuta keda abinda ke cikinki ta hanyar daukar cikin da mahimmanci  ■ Ki rika cin abinci sosai, irin wanda yake gina jiki (proteins irinsu; kifi, kwai, wake, alala, nama dss), ta yanda zaki sami …

SHAWAR-WARI [20] GA MATA MASU JUNA BIYU 2022 Read More »

Maganin karin girman Azzakari tsawo da kauri:

 Maganin karin girman Azzakari tsawo da kauri: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿 Wanda yake da ka kancewa ko rashin girma,ko wanda yake so ya kara yalwar Azzakarin sa ga magani fisabilillah. Amma fa kamar yadda nake fada girma tsawo ba shine yake gamsar da mace ba,iya wasanni da sanin wajen yin wasan yayin kwanciya.   Amma ga masu bukatar …

Maganin karin girman Azzakari tsawo da kauri: Read More »

Kitson Amarya Na 2023

 Kitson Amarya na Shekarar 2023 wanda ake Yayi Ayau Shafin Agajahub publisher bangaren gyaran jiki Dakuma fashion mun zomuku da sababbin kitson mata na zamani Wadanda zaayi yayi wannan shekarar, Domin Amare Dakuma Abokanin Amarya harma da manyan “Yan Mata Munyi Wannan bincike ne Domin amsamuku wadannan tambayoyin da kuke aikawa Google dangane da kitson …

Kitson Amarya Na 2023 Read More »

Scroll to Top