Hausa labarai

Anbude Shafin Bayarda Tallafin Kuɗi Na Gwamnatin Tarayya Karkashin Hukumar Smedan, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike

 Anbude Shafin Bayarda Tallafin Kuɗi Na Gwamnatin Tarayya Karkashin Hukumar Smedan, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Hukumar Smedan ta Manya Dakuma kananan masana’antu ta kirkiro da sababin rancen Kuɗi ga Masu karamin jari yankasuwa dama Ma’aikata. Tsarin Smedan loan yakasu gida hudu (4) kamar Haka: 1. Lamunin Kiredit na Smedan: An ƙirƙira lamunin kiredit …

Anbude Shafin Bayarda Tallafin Kuɗi Na Gwamnatin Tarayya Karkashin Hukumar Smedan, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Read More »

Karanta Jerin Jahohi Dazasuyi Aikin NPC, Matsalar Facial Capture Dakuma NIN Validation [ Cikakken Bayani Daga Agajahub da Ahmad El’rufai]

Karanta Jerin Jahohi Dazasuyi Aikin NPC, Matsalar Facial Capture Dakuma NIN Validation [ Cikakken Bayani Daga Agajahub da Ahmad El’rufai] Ga jarin sunayen jihohin 22 da suka cancanta da neman aikin birth Registration  Bauchi State Bayelsa State Benue State Borno State Cross River Delta State Enugu State Gombe State Jigawa State Kaduna State Kano State …

Karanta Jerin Jahohi Dazasuyi Aikin NPC, Matsalar Facial Capture Dakuma NIN Validation [ Cikakken Bayani Daga Agajahub da Ahmad El’rufai] Read More »

Tallafin Kuɗi: Hukumar Kula Da Raya Yankin Arewa Maso Gabas Tabude Shafin Bayarda Tallafin Kuɗi Dakuma Kayan Aiki ga Jahohi Barno,Gwambe, Bauchi Dasauransu

Tallafin Kuɗi: Hukumar Kula Da Raya Yankin Arewa Maso Gabas Tabude Shafin Bayarda Tallafin Kuɗi Dakuma Kayan Aiki ga Jahohi Barno,Gwambe, Bauchi Dasauransu  NEDC sun buɗe shafin bada tallafi ga matasa da mata kamar yadda suka saba duk shekara, suna Bayarda Tallafin Kuɗi Dakuma Kayan Aiki bayan sun koyawa mutun training. Training din yahada da …

Tallafin Kuɗi: Hukumar Kula Da Raya Yankin Arewa Maso Gabas Tabude Shafin Bayarda Tallafin Kuɗi Dakuma Kayan Aiki ga Jahohi Barno,Gwambe, Bauchi Dasauransu Read More »

Tallafin Gwamnatin Tarayya Na N30,000 Wato Geep Loan, Treader Moni Damuka Fermarmoni Ga Jerin Dalilinda ke Hanaku Samun Tallafin Dakuma Yadda Zaku Gyara Su

Tallafin Gwamnatin Tarayya Na  N30,000 Wato Geep Loan, Treader Moni Damuka Fermarmoni Ga Jerin Dalilinda ke Hanaku Samun Tallafin Dakuma Yadda Zaku Gyara Su    A bisa tsarin GEEP yazama wajibi Idan zaku cike shirin  yazama bayanan BVN sunyi dai-dai dana NIN ko Account number, haka zalika shima Date of Birth dolene ya zama iri …

Tallafin Gwamnatin Tarayya Na N30,000 Wato Geep Loan, Treader Moni Damuka Fermarmoni Ga Jerin Dalilinda ke Hanaku Samun Tallafin Dakuma Yadda Zaku Gyara Su Read More »

Damar Karatu a Kasar Indiya Kyauta: Gwamnatin Kasar Indiya Tabude Shafin Bayarda Tallafin Karatu Ga ‘yan Nigeria Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Tallafin

 Damar Karatu a Kasar Indiya Kyauta: Gwamnatin Kasar Indiya Tabude Shafin Bayarda Tallafin Karatu Ga ‘yan Nigeria Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Tallafin  Announcement : ICCR Scholarships for 2023-24 Gwamnatin Indiya ta ba da sanarwar buɗe tallafin karatu na ICCR don 2023-24 ga ɗaliban Najeriya waɗanda ke son yin karatu a Indiya. Read This …

Damar Karatu a Kasar Indiya Kyauta: Gwamnatin Kasar Indiya Tabude Shafin Bayarda Tallafin Karatu Ga ‘yan Nigeria Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Tallafin Read More »

Tallafin NDE SPW N20,000 Na Gwamnatin Tarayya: An Bude Shafin Online Domin Cikewa

Tallafin NDE SPW N20,000 Na Gwamnatin Tarayya: An Bude Shafin Online Domin Cikewa Shirin National Directorate of Employment wanda aka fi sani da (NDE) Masu bada tallafin 20k har na tsawon wata uku (3) sun sake bude Portal din su. Federal Government N20,000 NDE SPW Program: Official Website Now Available To Apply Abubuwan da ake …

Tallafin NDE SPW N20,000 Na Gwamnatin Tarayya: An Bude Shafin Online Domin Cikewa Read More »

Jerin lambobin waya Dakuma Location na kowace jaha Dazaku kira Domin Cike Tallafin SPW Na 20,000 Kowane Wata

Jerin lambobin waya Dakuma Location na kowace jaha Dazaku kira Domin Cike Tallafin SPW Na 20,000 Kowane Wata  Dangane da rajistar hukumar kula da ayyukan yi NDE na marasa aikin yi, rahoton ya zo mana cewa za ku iya zuwa wuraran nan akwai lambar waya kowa ya duba akwai ta jihar sa da sunan wurin …

Jerin lambobin waya Dakuma Location na kowace jaha Dazaku kira Domin Cike Tallafin SPW Na 20,000 Kowane Wata Read More »

Tallafin Gwamnatin Tarayya: Hukumar Samarda Aikinyi Ta Kasa Tafara Raba Sabon Form, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike

Tallafin Gwamnatin Tarayya: Hukumar Samarda Aikinyi Ta Kasa Tafara Raba Sabon Form, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Hukumar dake kula da samar da aikinyi ta kasa National Directorate of Employment (NDE) na sanar da matasan da suke da bukatar neman aikin wucin gadi na gwamnatin tarayya za’a dauki matasa maza da mata dubu 1000 …

Tallafin Gwamnatin Tarayya: Hukumar Samarda Aikinyi Ta Kasa Tafara Raba Sabon Form, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Read More »

Yadda Zaku Cike Aikin Hukumar Kiyaye Hadurra ( Road Safety) Da Takardun Sakandere

 Yadda Zaku Cike Aikin Hukumar Kiyaye Hadurra ( Road Safety) Da Takardun Sakandere RMA Cadre Road Marshal Assistance II Mafi ƙarancin ƙididdiga biyar (5) a cikin SSCE (GCE/WAEC/NECO/NABTEB) waɗanda dole ne su haɗa da Harshen Ingilishi da Lissafi  Road Marshal Assistance III cancanta Mafi qarancin kredit uku (3) a SSCE (GCE/WAEC/NECO/NABTEB). Related Topics Federal Roads …

Yadda Zaku Cike Aikin Hukumar Kiyaye Hadurra ( Road Safety) Da Takardun Sakandere Read More »

Yadda Zaku Cike Aikin Hukumar Kiyaye Hadurra Da Takardun NCE, ND, OND, Midwife, Chew, Medical Laboratory Dakuma Pharmacy Technician

Yadda Zaku Cike Aikin Hukumar Kiyaye Hadurra Da Takardun NCE, ND, OND, Midwife, Chew, Medical Laboratory Dakuma Pharmacy Technician MI Cadre a. Inspector Marshal I Cancanta Dole ne ‘yan takara su mallaki abubuwa masu zuwa: Double Qualifications RN & RM, Accident & Emergency Nurses, Pediatric Nurses, Anesthetic Nurses, Orthopedic Nurses, Radiographers from recognized institutions Related …

Yadda Zaku Cike Aikin Hukumar Kiyaye Hadurra Da Takardun NCE, ND, OND, Midwife, Chew, Medical Laboratory Dakuma Pharmacy Technician Read More »

Scroll to Top