Hukumar FRSC TabBude Shafin Daukar Ma’aikatan Road Safety Ga Masu Digiri, NCE ND, OND Dakuma Sakandere
Hukumar FRSC TabBude Shafin Daukar Ma’aikatan Road Safety Ga Masu Digiri, NCE ND, OND Dakuma Sakandere Wannan shine don sanar da jama’a cewa Hukumar Kiyaye Hadurra ta Tarayya ta bude shafinta na neman daukar ma’aikata. Kungiyar tana neman hayar Road Marshal Assistant, Marshal Inspector, and Officer Cadre. masu sha’awar ana ba su shawarar su bi …