Hausa labarai

GWAMNA EL-RUFA’I YA SAUKE MASU REKE DA MUKAMAN SIYASA 19- DUBA LIST

 Gwamnan jahar kaduna malan NASIRU EL-RUFA’I ya sanar da hakane a official facebook account nashi inda ya jera sunayen masu rike da mukaman siyasa guda 19 a jahar kaduna. Nasiru El-Rufa’i Ga jerin sunayen wadanda aka sauke daga mukaman nasu a kaduna List of political apointy sacked by El-Rufa’i Gwamnan ya yabawa wadanda aka sauke …

GWAMNA EL-RUFA’I YA SAUKE MASU REKE DA MUKAMAN SIYASA 19- DUBA LIST Read More »

YADDA WASU FITATTUN ‘YAN KWALLON KAFA NA DUNIYA KE NUNA GOYON BAYANSU GA KASAR PLASTINE.

 YADDA WASU FITATTUN YAN KWALLON KAFA NA DUNIYA SUKA NUNA GOYON BAYANSU GA KASAR PLASTINE.  Mahrez Dan kwallon gaba na gefe na club din liverpool dakuma tsohon dan wasar Arsenal wato Mohammed Sallah dakuma mesut OZIL sune suka fara yin kira da adaina abunda akeyi na kisan falasdinawa ba bisa kaida ba dakuma kaima masallacin …

YADDA WASU FITATTUN ‘YAN KWALLON KAFA NA DUNIYA KE NUNA GOYON BAYANSU GA KASAR PLASTINE. Read More »

Manyan Nigeria 5 dasuka Rasu Shugaba Buhari Baije Jana’izar Suba

 Yan Nigeria dayawa suna complain akan cewa shugaba buhari baya halartar Jana’izar mutanen da yakamata yaje Jana’izar su ciki harda tsohon shugaban ma’aikatan Nigeria Abbakyari wanda yake babban Aminin shugaba buhari ne.  sunayen wadanda shugaba buhari Baije Jana’izar Suba 1 Yusuf Maitama Sule (Danmasani) ya rasu 2017 bai halarci jana’iza ba.  Dan masanin Kano 2 …

Manyan Nigeria 5 dasuka Rasu Shugaba Buhari Baije Jana’izar Suba Read More »

Taron Buki ya hana Gwamnonin Arewa zuwa Jana’izar Let General Attahiru

 HAUSAWA SUKA CE ANA BARIN HALAL DON KUNYA Nayi tsammanin ganin cincirindon gwamnonin Arewa a wajen Jana’izar zaratan sojojin mu, amma kash!  Haji Shehu yanuna bacin ransa sosai da ganin yadda gwamnonin sukayi ko oho da yanayin da ake ciki Inda yace Banyi tsammanin sadaukarwa da jajircewar Zakakuran sojojin Najeriya da suka mutu zai kasance …

Taron Buki ya hana Gwamnonin Arewa zuwa Jana’izar Let General Attahiru Read More »

Scroll to Top