Yadda Ake Zama Da Uwar Miji 2023
Yadda Ake Zama Da Uwar Miji 2023 Uwar mijinki ta na da mutukar mutunci da daraja, domin mijin da ki ke takama da shi danta ne, ita ta dauki cikin shi wata tara, ta haife shi, ta raine shi, ta yi wahala da shi, har ya girma kika aure shi da hakoransa cif a baki, …