Yadda zaki gamsar da shi idan Kina haila
Yadda zaki gamsar da shi idan Kina haila Akasari wasu Mazan su kan Shiga halin kakanikayi idan Matansu suna jinin wata, wato haila. Saboda mu mata Mun kasu kashi kashi. Akwai wadanda Kwana uku kacal suke yin tsarki, wasu kuma har Kwana takwas! Ga namijin da ya tasirantu da more gonar ki, wato ya saba …