Nagano Cewa Nayi Kuskure Dana Bada Labarin Soyayya Ta – Jarumar Kannywood Rakiya Moussa Poussy
Nagano Cewa Nayi Kuskure Dana Bada Labarin Soyayya Ta – Jarumar Kannywood Rakiya Moussa Poussy Watanni bayan da aka ganta tana sharara kuka a shafukan sada zumunta kan soyayyarta da wani saurayi, fitacciyar ‘yar Kannywood Rakiya Moussa Poussy, ta ce ta bude wani sabon babi a rayuwarta. Ta ce ta gano ta yi kuskuren cewa …