Npower Sunfitarda Sabbabin Sakuna 3 Gameda Kama Aiki, Biyan Albashi Duba Cikakken Bayani Anan
Npower Sunfitarda Sabbabin Sakuna 3 Gameda Kama Aiki, Biyan Albashi Duba Cikakken Bayani Anan. Npower news 1. Dangane da ranar fara Aiki Npower ta ware 4 ga watan October a matsayin ranar da kowane maaikacin N-power zaije PPA nashi domin yakai PPA Letter wato takardar fara aiki 3. Bayan haka saiyayi upload na takardar shedar …