KALAMAN SOYAYYA ZUWA GA ABAR ƘAUNATA
KALAMAN SOYAYYA ZUWA GA ABAR ƘAUNATA -Idan na saci kallonki, da nufin yi miki kallon so da ƙauna, sai naga kin kalle ni, kin sunkuyar da kai, cikin salo da yanayi na jin kunya, kina mai murmushin so da ƙauna a gare ni. Wannan tattausan kyakkyawan murmushin na so da ƙauna da kike yi …