TARIHIN DAN WASA CRISTIANO RONALDO A TAKAICE !
CIKAKKEN TARIHIN DAN WASA CRISTIANO RONALDO A TAKAICE ! Cikakken Sunasa Shine Cristiano Ronaldo Dos Santos Aveiro, An Haife Shi Ranar 5 Ga Watan Fabarairu 1985 A Birnin Mandeira Ta Kasar PORTUGAL. Ronaldo Ya Fara Taka Leda Ne A Kungiyar Kwallan Kafa Ta SPORTING CP Ta Kasar Portugal, Kafin Ya Tsallaka Kungiyar Kwallan Kafa Ta …