Za’a cimma yarjejeniyar daukar Xavi nan da sa’o’i 48
Za’a cimma yarjejeniyar daukar Xavi nan da sa’o’i 48 Xavi yana son komawa Barcelona kuma kungiyar na kokarin dawo da gwarzon dan wasan gida. Ganawar ta farko da Al Sadd ta kare ne bisa yarjejeniya, a cewar ‘AS’, za a sake yin wata ganawa nan da sa’o’i masu zuwa. Ra’ayin Barça shine cimma yarjejeniya …
Za’a cimma yarjejeniyar daukar Xavi nan da sa’o’i 48 Read More »