Hukumar kula da yawan jama’a ta kasa NPC tare da hadin gwiwar UNICEF da hukumar yi wa kasa hidima ta NYSC gidan Shafin daukar ma’aikata don shirin rijistar haihuwa 2023
Hukumar kula da yawan jama’a ta kasa NPC tare da hadin gwiwar UNICEF da hukumar yi wa kasa hidima ta NYSC gidan Shafin daukar ma’aikata don shirin rijistar haihuwa 2023. Da farko ku sauke wannan browser kiwi browser Hukumar kula da masu yiwa kasa hidima ( NYSC) da hukumar kidayar jama’a ta kasa (NPC) da …